Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 5:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'ad da Filistiyawa suka ƙwace akwatin alkawarin Allah a Ebenezer, suka kai shi Ashdod.

2. Suka shigar da shi cikin haikalin gunkinsu, Dagon, suka ajiye shi kusa da gunkin.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5