Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari da safe sa'ad da mutanen Ashdod suka tashi, sai suka ga Dagon ya faɗi rubda ciki a gaban akwatin alkawarin Ubangiji. Suka ta da shi, suka ajiye a wurinsa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:3 a cikin mahallin