Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Filistiyawa suka ji amon sowar suka ce, “Ina ma'anar irin wannan babbar sowa a sansanin Ibraniyawa?” Da suka gane akwatin alkawarin Ubangiji ya shiga sansanin,

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:6 a cikin mahallin