Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya iso, Eli yana zaune a kujerarsa a bakin hanya, yana jira, gama zuciyarsa ta damu saboda akwatin alkawarin Allah. Da mutumin ya shiga gari ya ba da labari, dukan garin ya ruɗe da kuka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:13 a cikin mahallin