Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 30:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda da mutanensa ɗari shida suka tashi, suka kama hanya, suka kai rafin Besor inda suka bar mutum metan waɗanda suka kāsa. Amma Dawuda da mutum ɗari huɗu suka ci gaba da bin mutanen.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:9-10 a cikin mahallin