Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 30:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Dawuda ya ce, “'Yan'uwana, ba za ku yi haka da abin da Ubangiji ya ba mu ba. Ubangiji ya kiyaye mu, ya kuma ba da maharan da suka washe mu a hannunmu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:23 a cikin mahallin