Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 30:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mugaye da marasa kirki daga cikin mutanen da suka tafi tare da Dawuda suka ce, “Tun da yake ba su tafi tare da mu ba, ba za mu ba su kome daga cikin ganimar da muka ƙwato ba, sai dai kowane mutum ya ɗauki matarsa da 'ya'yansa ya tafi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:22 a cikin mahallin