Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

saboda haka Eli ya ce wa Sama'ila ya koma ya kwanta, idan an sāke kiransa sai ya ce, “Ya Ubangiji, ka yi magana, gama bawanka yana kasa kunne.” Sama'ila kuwa ya koma ya kwanta.

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:9 a cikin mahallin