Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya kira Sama'ila sau na uku. Sai kuma Sama'ila ya tashi ya nufi Eli, ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.”Sa'an nan Eli ya gane Ubangiji ne yake kiran yaron,

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:8 a cikin mahallin