Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila kuwa ya faɗa masa kome da kome, bai ɓoye masa kome ba. Sai Eli ya ce, “Ai, Ubangiji ne, bari ya yi abin da ya yi masa daidai.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:18 a cikin mahallin