Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Eli ya tambaye shi, ya ce, “Me Ubangiji ya faɗa maka? Kada ka ɓoye mini. Allah zai hukunta ka idan ka ɓoye mini abin da ya faɗa maka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:17 a cikin mahallin