Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 26:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da haka Dawuda ya ɗauki mashi da butar ruwan da yake wajen kan Saul, suka tafi. Ba wanda ya gansu, ba wanda ya sani, ba kuwa wanda ya farka, gama dukansu suna barci, domin Ubangiji ne ya sa barci mai nauyi ya share su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:12 a cikin mahallin