Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 25:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila kuwa ya rasu. Dukan Isra'ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama.Sai Dawuda ya tashi ya tafi jejin Faran.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:1 a cikin mahallin