Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 23:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku lura sosai da dukan wuraren da yake ɓuya, sa'an nan ku komo mini da tabbataccen labari. Sa'an nan zan tafi tare da ku. Idan yana ƙasar, zan neme shi ko'ina a ƙasar Yahuza.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:23 a cikin mahallin