Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 22:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce wa Abiyata, “A ran nan Doyeg, mutumin Edom, yana wurin, na sani lalle zai faɗa wa Saul. Ni na zama sanadin mutuwar dukan mutanen gidan mahaifinka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:22 a cikin mahallin