Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce masa, “Me ya sa kake kai kaÉ—ai, ba wani tare da kai ba?”

2. Dawuda ya ce masa, “Na zo aikin sarki ne, ya kuwa ce kada in sanar wa kowa abin da ya aiko ni in yi. Jama'ata kuwa na riga na shirya inda zan sadu da su.

3. Yanzu me kake da shi? Sai ka ba ni abinci malmala biyar ko wani abu da kake da shi a nan.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21