Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce masa, “Me ya sa kake kai kaɗai, ba wani tare da kai ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:1 a cikin mahallin