Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muddin ɗan Yesse na da rai a duniya, ba za ka kahu ba. Sarautarka kuma ba za ta kahu ba. Yanzu sai ka je ka taho mini da shi. Dole kashe shi za a yi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:31 a cikin mahallin