Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya husata da Jonatan, ya ce masa, “Kai yaron banza ne, mai ƙin ji, ai, na sani kana goyon bayan ɗan Yesse don ka wulakantar da kanka da mahaifiyarka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:30 a cikin mahallin