Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan ya ce masa, “Allah ya sawwaƙa, ba za a kashe ka ba, gama babana yakan faɗa mini kome, ƙarami ko babba, kafin ya aikata. To, me zai sa babana ya ɓoye mini wannan? Wannan ba haka yake ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:2 a cikin mahallin