Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya gudu daga Nayot ta Rama, ya zo wurin Jonatan, ya ce masa, “Me na yi? Mene ne laifin da na yi wa mahaifinka da yake so ya kashe ne?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:1 a cikin mahallin