Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan dai bar ɗaya daga zuriyarka da rai, zai yi mini aikin firist, amma zai makance ya fid da zuciya ga kome. Dukan sauran zuriyarka kuwa za su yi mutuwa ƙarfi da yaji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:33 a cikin mahallin