Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutumin ya ce, “To, bari a ƙona kitsen tukuna, sa'an nan ka ɗibi iyakar abin da kake bukata,” sai baran firist ɗin ya ce, “A'a, tilas ne ka ba ni yanzu, idan kuwa ba haka ba, zan ɗiba ƙarfi da yaji!”

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:16 a cikin mahallin