Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun kuma kafin a ƙona kitse, baran firist ɗin yakan zo ya ce wa wanda yake yin hadayar. “Ka ba ni wanda firist zai gasa, gama ba zai karɓi dafaffen nama daga gare ka ba, sai dai ɗanye.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:15 a cikin mahallin