Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sojoji suke komowa gida, bayan da Dawuda ya komo daga kisan Goliyat, sai mata daga kowane gari na Isra'ila suka fito domin su taryi sarki Saul. Suna raira waƙar farin ciki, suna rawa, suna kaɗa kuwaru da molaye.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:6 a cikin mahallin