Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk inda Saul ya aiki Dawuda, sai ya tafi, ya kuma ci nasara. Saboda haka Saul ya maishe shi shugaban sojoji. Dukan jama'a da barorin Saul kuma suka ji daɗi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:5 a cikin mahallin