Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Goliyat ya ta da murya da ƙarfi, ya yi kira ga rundunar Isra'ila, ya ce, “Don me kuka fito ku jā dāgar yaƙi? Ai, ni Bafiliste ne, ku kuwa barorin Saul! Ku zaɓi mutum guda daga cikinku ya gangaro nan wurina.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:8 a cikin mahallin