Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji wanda ya cece ni daga dāgin zaki da na beyar, zai cece ni daga hannun wannan Bafiliste.”Sa'an nan Saul ya ce wa Dawuda, “Tafi, Ubangiji ya taimake ka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:37 a cikin mahallin