Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Baranka ya taɓa kashe zaki da beyar, wannan arne zai zama kamar ɗaya daga cikinsu, tun da yake ya raina rundunar Allah mai rai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:36 a cikin mahallin