Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Sama'ila, “Har yaushe za ka yi ta ɓacin rai saboda Saul? Ga shi kuwa, na ƙi shi da zama Sarkin Isra'ila. Ka sami man zaitun ka ɗauka. Zan aike ka zuwa wurin Yesse mutumin Baitalami, gama na zaɓi ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza ya zama sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:1 a cikin mahallin