Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 15:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa ya ce, “Ai, mutanena ne suka kawo su daga Amalekawa. Gama sun bar mafi kyau na tumaki, da na shanu domin su miƙa su sadaka ga Ubangiji Allahnka. Mun hallaka sauran ƙaƙaf.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:15 a cikin mahallin