Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce wa Saul, “Ubangiji ya aike ni in zuba maka man keɓewa don ka zama sarkin mutanensa, Isra'ila. Yanzu sai ka yi biyayya da maganar Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:1 a cikin mahallin