Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan sun ce mana, ‘Ku dakata har mu zo wurinku,’ to, sai mu tsaya cik, ba za mu tafi wurinsu ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:9 a cikin mahallin