Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan sun ce, ‘Ku haura zuwa wurinmu,’ to, sai mu haura, gama wannan alama ce, wato Ubangiji ya bashe su a hannunmu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:10 a cikin mahallin