Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul ya yi ta yaƙi mai zafi da Filistiyawa dukan zamanin da yake sarauta. Idan Saul ya ga ƙaƙƙarfan mutum, ko jarumi, sai ya sa shi cikin sojansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:52 a cikin mahallin