Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 14:50-52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

50. Sunan matarsa kuwa Ahinowam 'yar Ahimawaz. Sunan shugaban rundunansa kuwa Abner ne, ɗan Ner, kawunsa.

51. Kish mahaifin Saul, da Ner mahaifin Abner, 'ya'yan Abiyel ne.

52. Saul ya yi ta yaƙi mai zafi da Filistiyawa dukan zamanin da yake sarauta. Idan Saul ya ga ƙaƙƙarfan mutum, ko jarumi, sai ya sa shi cikin sojansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14