Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawan Yabesh kuwa suka ce masa, “Ka ba mu zarafi kwana bakwai domin mu aika da manzanni a dukan ƙasar Isra'ila, idan ba mu sami wanda zai cece mu ba, to, sai mu ba da kanmu gare ku.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:3 a cikin mahallin