Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elkana mijinta kuwa, ya ce mata, “Hannatu, me ya sa kike kuka? Me ya sa kike ƙin cin abinci? Me ya sa zuciyarki ta ɓaci? Ni ban fi 'ya'ya maza goma a gare ki ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:8 a cikin mahallin