Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka aka yi ta yi kowace shekara, duk lokacin da suka tafi domin yin sujada, sai Feninna ta tsokane ta. Don haka Hannatu ta yi ta kuka, ta ƙi cin abinci.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:7 a cikin mahallin