Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace shekara Elkana yakan haura daga garinsu zuwa Shilo domin ya miƙa wa Ubangiji Mai Runduna hadaya, ya kuma yi masa sujada. 'Ya'yan Eli, maza biyu, Hofni da Finehas, su ne firistoci na Ubangiji a can.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:3 a cikin mahallin