Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In waninku yana shan wuya, to, sai ya yi addu'a, in kuma waninku yana murna, to, sai ya yi waƙar yabon Allah.

Karanta cikakken babi Yak 5

gani Yak 5:13 a cikin mahallin