Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma fiye da kome, 'yan'uwana, kada ku rantse sam, ko da sama, ko da ƙasa, ko da kowace irin rantsuwa ma. Sai dai in kun ce “I”, ya tsaya a kan “I” ɗin kawai, in kuwa kun ce “A'a”, ya tsaya a kan “A'a” ɗin kawai, don kada a hukunta ku.

Karanta cikakken babi Yak 5

gani Yak 5:12 a cikin mahallin