Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yak 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi jiragen ruwa kuma, ko da yake suna da girma haka ƙaƙƙarfar iska kuma tana kora su, duk da haka, da ɗan ƙaramin ƙarfe ne matuƙi yake juya su duk inda ya nufa.

Karanta cikakken babi Yak 3

gani Yak 3:4 a cikin mahallin