Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan mutane kamar aibobi ne a taronku na soyayya, suna ta shagulgulan ciye-ciye a cikinku, ba kunya ba tsoro, suna kula da kansu kawai. Su kamar holoƙon hadiri ne, wanda iska take korawa. Su kamar itatuwa ne, marasa 'ya'ya da kaka, matattu murus, tumɓukakku.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:12 a cikin mahallin