Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kamar raƙuman ruwan teku ne masu hauka, suna taƙama da kumfar kunyarsu. Su kamar taurari ne masu kai da kawowa, waɗanda aka tanada wa matsanancin duhu har abada.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:13 a cikin mahallin