Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen nan sukan kushe duk abin da ba su fahinta ba, saboda abubuwan da suka sani bisa ga jiki suna kamar dabbobi marasa hankali, su ne kuwa sanadin halakarsu.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:10 a cikin mahallin