Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yahu 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma lokacin da babban mala'ika, Mika'ilu yake fama da Iblis, suna mūsu a kan gawar Musa, shi Mika'ilu bai yi garajen ɗora masa laifi da baƙar magana ba, sai dai ya ce, “Ubangiji yă tsawata maka.”

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:9 a cikin mahallin