Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 8:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ba ku san shi ba, amma ni na san shi. Da na ce ban san shi ba, da na zama maƙaryaci kamarku. Amma na san shi, ina kuma kiyaye magana tasa.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:55 a cikin mahallin