Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa musu ya ce, “Ko na shaidi kaina, ai, shaidata tabbatacciya ce, domin na san inda na fito, da kuma inda za ni. Amma ku ba ku san inda na fito ba, ko kuma inda za ni.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:14 a cikin mahallin