Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, Ɗan ba ya yin kome shi kaɗai, sai abin da ya ga Uba yana yi. Domin duk abin da Uban yake yi, haka shi Ɗan ma yake yi.

Karanta cikakken babi Yah 5

gani Yah 5:19 a cikin mahallin